Tell your friends about this item:
Kyauta Mafi Girma
Love God Greatly
Kyauta Mafi Girma
Love God Greatly
Kowacce shekara a lokacin Krisimeti, kowa na neman kyauta mafi dacewa wa kaunatattun mu, da tunanin zai sa su san muna tuna da su kuma muna kaunan su ta wurin wannan bayyawan. Kowacce shekara, ke ma na tunanin za ki samu irin wannan kyautan. Amma idan an riga an bamu kyauta mafi dacewa fa? Idan an mun riga mu ji an tuna da mu kuma ana kaunan mu duk daga wanda Shi ne Ya ba mu wannan kyautan? "Kowace kyakkyawar baiwa, da kowace cikakkiyar kyauta, daga Sama suke, sun sauko ne daga wurin Uban haskoki, wanda ba sauyawa ko wata alamar s?kewa a gare shi faufau." - Yakubu 1:17 Yesu Almasihu Shi ne cikakkiyar kyauta! Allah Ya ba mu cikakkiyar kyauta a cikin Yesu, kuma mu na yin bikin murna na ranan haihuwan Shi. Za mu iya samun yanci daga zunubi da mutuwa, kuma mu samu bege, bangaskiya, murna da salama. Domin Yesu mu na da zarafin kar?an baiwa masu kyau daga Allah, Uban mu na Sama. Yesu da kan Shi ne kyauta mafi girma da Allah Ya ba mu, amma Allah bai bar ba mu kyautai bayan Yesu ba. Ya kara ba mu wassu kyautai da dama, kyauta da mu kan samu idan mu kar?i Yesu. Yayinda mu ke shirya zuciyar mu domin bikin ranan haihuwan Yesu, bari mu sa hankalin mu da zuciyar mu kan kyautai da Ya ba mu. Kyauta Mafi Girma wani binciken Littafi mai Tsarki ne na tsawon mako shida wanda aka shirya domin ya shirya zuciyar mu domin bikin kyauta mafi girma duka: Yesu Almasihu. Wannan binciken na sa hankali kan halin Allah, babban mai Bayaswan mu, da kuma ma'anar rayuwa cikin godiya. Yayinda Krisimeti na matsowa kusa zamu yi bincike ka wassu kyautai da baiwa da Allah Ya bamu cikin Yesu, duk kowani mako: bege, bangaskiya, murna da salama. Mu na bege za ki ha?a kai da mu a yanan gizo domin wannan binciken Littafi mai Tsarki na tsawon mako shida ko kan app namu na Love God Greatly. A duka wurare biyun za ki samu abin da ya shafi Kyauta Mafi Girma tare da rubuce rubucen mu na Litinin, Laraba da Jumma'a, da karin bayyani ta wurin karatu na kullum da jamma'a masu kauna domin su yi tafiya da ke yayin da ...
164 pages
Media | Books Paperback Book (Book with soft cover and glued back) |
Released | August 28, 2024 |
Original release date | 2022 |
ISBN13 | 9781006484124 |
Publishers | Blurb |
Pages | 164 |
Dimensions | 152 × 229 × 9 mm · 226 g |
Language | English |
More by Love God Greatly
See all of Love God Greatly ( e.g. Paperback Book , Book , Hardcover Book and Leather Book )